kyanwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]kyânwā (t., j. kyanwōyī) kyanwa ana mata laƙabi da suna (mage) a ƙasar Hausa sannan wata dabba ce mai kama da damisa amma ita karama ce.
Fassara
[gyarawa]- Bolanci: āwe[1]
- Faransanci: chat, chatte
- Harshen Portugal: gato, gata
- Harshen Swahili: paka
- Ispaniyanci: gato, gata
- Larabci: قِطّ (qiṭṭ), قِطَّة (qiṭṭa)
- Turanci: cat[2][3]
- Yarbanci: ológìnní, ológbò
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 251.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 1.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 123.