Layya

Daga Wiktionary
(an turo daga layya)

Layya daya ne daga cikin ibadu wanda ake neman yardar Allah da ita, shine bawa ya yanka daya daga cikin dabbobin gida guda hudu watau rago ko tunkiya, bunsuru ko akuya, sa ko saniya, raƙumi ko a make, a edin salla babba.[1]

Misali[gyarawa]

  • Nahura ragon layyan da safe.
  • Baba ya siyo ragon layya.

Manazarta[gyarawa]