Makara

Daga Wiktionary
(an turo daga makara)

Hausa[gyarawa]

MakaraAbout this soundMakara  Wata abace wadda ake amfani da ita ta hanyar daukargawa a cikinta zuwa makabarta a yayin da dan Adam ya rasu.

Misali[gyarawa]

  • Malam ya siyo sabuwar makara da ake daukar gawa. [1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Strangle

Siffatau[gyarawa]

Makara About this soundMakara  Na nufin rashin zuwa ko aiwatar da wani abu a kan lokacin da yafi dacewa a aiwatar da shi.

Misali[gyarawa]

  • Musa ya Baizo makaranta akan lokaci ba.[2]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Late

Manazarta[gyarawa]