raƙumi

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karin magana[gyarawa]

In dai raƙumi da girma kayansa ma da yawa.

Magana ba ta kai raƙumi Azbin.

Wutsiyar raƙumi ta yi nisa da ƙasa.

Ba yabo ko jinjina ga rak'umin da ya kada zakara, don ko zubinsu ma ba daya ba ne. Ashe shegun gari na nan wai rak'umi ya ji kunama