rediyoyi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Rediyoyi na nufin jam'in rediyo sama da ɗaya
Suna
[gyarawa]rēdiyōyī akwatunan sauraren labarai da shirye-shiryen gidajen rediyo
A wasu harsunan
[gyarawa]English:radio's
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1270.