rijiya

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karin magana[gyarawa]

Kifin rijiya bai ji daɗi ba.

Mai da ruwa rijiya ba ɓarna ba ne.

An faɗo daga kan dabino an zarce cikin rijiya.