ruwa

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karin magana[gyarawa]

Dutse ba ya zama ruwa.

Hadari ba ruwa ba ne, alama ce.

Kifi a ruwa sarki ne.

Kome yawan ruwan kogi ba ya ƙi ƙari ba.

Kome zurfin ruwa, da yashi a ciki.

Mai da ruwa rijiya ba ɓarna ba ne.

Sai ruwa ya yi yawa a kan ba doki.