sako

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Sako wani kalmane da mutane suke amfani alokachin da zasu bayyana wani abu a cikin zuciyarsu sako cikin wuri me ciyayi a daji.

misali[gyarawa]

  • Aminu zona aikeka kasuwa kasayo min kayan miya

Example[gyarawa]

  • Message

Sako ma'anar wannan Kalmar shine kamar kasa wani abu ciki

Sako ma'anar wannan Kalmar shine kamar daga sama zaka yo kasa

Misali[gyarawa]

  • Zaharaddini ya Sako a mashin

Example[gyarawa]

  • {English} comedown