sarki
Hausa[gyarawa]
Suna[gyarawa]
sarkī (n., j. sarakuna, sarakai)[1]
- 3 Nuwamban shekarar 2015, "Iyalan Sarki Fahd za su biya 'matarsa' kudi", BBC Hausa:
- Sarki Fahd dai ya mulki Saudiyya ne daga shekarar 1982 zuwa 2005.
Kishiya[gyarawa]
Fassara[gyarawa]
- Faransanci: roy
- Harshen Portugal: rei
- Inyamuranci: eze
- Ispaniyanci: rey
- Larabci: مَلِك (malik)
- Turanci: king
- Yarbanci: oba
Karin magana[gyarawa]
Abokin sarki sarki ne.---literally translates to "Friend of a King is a King" but usually not used in this context.
Zama lafiya ya fi zama dansarki.
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Garba, Calvin Y. Ƙamus na harshen Hausa. Ibadan: Evans Brothers, 1990. 132.