Jump to content

sukari

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

SukariAbout this soundSukari  Abu ne da kusan akan samar da shi da rake

Misali

[gyarawa]
  • inaso a sanya min sukari a cikin koko
  • Fanke yaji sukari.

Asali

[gyarawa]

Larabci: سُكَّر ‎(sukkar)[1]

Suna

[gyarawa]

sukàrī ‎(n.)

  • 8 Maris 2012, "China zata bude Kamfanin Suga a Nijar", BBC Hausa:
Kasar China ta bayyana anniyarta ta kafa wani babban kamfanin sukari a kasar Nijar

Fassara

[gyarawa]

Harshen Swahili

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

sukari

Manazarta

[gyarawa]
  1. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 340.
  2. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 196.
  3. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 55.
  4. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 189.