Taƙara

Daga Wiktionary
(an turo daga taƙara)

Taƙara wani salone wanda mahaddatan qur'ani suke amfani dashi wajen karatu. Shine mutum tatashi cikin dare a makaranta/masallaci yakwana yana karatun Alqur'ani.

Misali[gyarawa]

  • Yau alaramma nayin taƙara.
  • Yau bayi haƙa rami saboda ruwan sama.
  • Zan tafi masallaci yin taƙara.