Jump to content

takalmi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]
blue takalmi

TakalmiAbout this soundTakalmi  Wani abu ne wanda ake Sawa wajen kare kafa domin kare kafar daga cutarwa.

Jam'i

[gyarawa]

Takalma

Misalai

[gyarawa]
  • Inason nafara siyar da takalmi
  • Takalmin nada kyawu

Turanci

[gyarawa]
Shoe

Manazarta

[gyarawa]