Toka

Daga Wiktionary
(an turo daga toka)

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Wataƙila kalman toka ta samo asali ne daga harshen Hausa.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

TokaAbout this soundToka  na nufin ɓurɓushin abinda ke ragewa bayan itace ko wani abu da ya ƙone kurmus ya zama gari.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English):ashes
  • Larabci (Arabic): ramad - رماد
  • Faransanci (French): cendres

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.