turaren tsinke

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

turaren tsinke nau'i ne na turare wanda ake kunna shi kamar kendir, ana kunna mai wuta abakinshi wutar tana ƙona jikinsa yana hayaƙi shikuma hayaƙin yana ƙanshi.

Misalai[gyarawa]

  • Falmata ta kunna turaren tsinke.
  • Kai gaskiya turaren tsinkennan da ƙamari.