Zamani

Daga Wiktionary
(an turo daga zamani)

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Zamani Lokacine da yake nuna faruwar abu. Misali, zamanin mulkin soja.[1]

Manazarta[gyarawa]

  1. Bunza. Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.