zomo

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
zomo

Karin magana[gyarawa]

Karen bana shi ne maganin zomon bana.

Sarautar Allah kare a bakin zomo.

Zomo ba ya kamuwa daga zaune.

Banza ba ta kai zomo kasuwa.

Ba ni na kashe zomon ba, rataya aka ba ni.

Zomo baya hushi da makashinsa, sai dai maratayinsa.

Kowa ya ci zomo ya ci gudu.