Alawus

Daga Wiktionary

Alawus About this soundAlawus  kudi ne da ake karawa ma'aikata.[1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Gamnati ta karawa ma'aikata alawus

Fassara[gyarawa]

Turanci:Allowance

Manazarta[gyarawa]