makwallato

Daga Wiktionary

Maƙwallato:maƙwallato a cikin bakin mutum yake wanda yake taimakawa mutum wajen furta kalmomi wanda harshe yake fara taɓa ƙasa kafin daga baya ya taɓa sama a yayin furta duk wata kalma da shafi aikin maƙwallato.

Misali:na (kalmomi) sallah, kalla, dallele, dillaliya dillali.

(1) Bala ya tafi masallaci yin sallah.

(2) ladidi ta siyo hijabi sabo dallele.