Ra'ayi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Ra'ayi Na nufin karkatar hankali da kuma tsayawa Tsayin daka akan wani Abu da kakeso.[1]

Misali[gyarawa]

  • Abincin danafi ra'ayi shine Danwake
  • Bata ra'ayin zuwa gida yanzu

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Opinion

Manazarta[gyarawa]