A'a

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

A'a kalma ce da ake amfani da ita wajen bayar da takaitacciyar amsa a kan abinda yake akasin tambaya. Wato rashin amincewa da abin .kenan[1]

Misali[gyarawa]

  • Kaje makaranta jiya a'a.
  • Zakaci abinci yanzu a'a
  • Mai shago akwai lemun na kwalba a'a.

ENGLISH[gyarawa]

No turanci

Arabic[gyarawa]

لا A'A

Manazarta[gyarawa]