Hali

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Wataƙila kalmar hali ta samo asali ne daga harshen Hausa.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Aikatau (v)[gyarawa]

Wannan kalmar na nufin "Ɗabi'a" watau yadda mutum ke gudanar da mu'amallarsa da sauran jama'a. Da kuma daɓi'ar mutum ta yau da kullum.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): Attitude, behaviour
  • Larabci (Arabic): sulukun - سلوك
  • Faransanci (French): manière

Karin Magana[gyarawa]

  • Hali zanan dutse

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.