Hasala

Daga Wiktionary

Hasala ko hassalana nufin saurin fushi ko ɗaukar zafi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ya Hasala sakamakon anyi ƙazafi
  • Na hasala da naji labarin ɓarawon kaya na.

Manazarta[gyarawa]