Ikirari

Daga Wiktionary

Iƙirari About this soundIƙirari  na nufin furtawa tare da amincewa akan aikata wani laifi.[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Ta yi iƙirarin laifin zaɓe.
  • Bala yayi iƙirarin masaniya akan zancen.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): confession

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,33