Jegare

Daga Wiktionary

hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

jegare dabbane me matuƙar muni da hatsari wanda aka yi tsawon shekaru dasuka wuce, yana yanayi da ƙadangare amma shi babban e kuma yana tashi.

Misali[gyarawa]

  • Jegare yanada ban tsoro

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: dragon