Komabaya

Daga Wiktionary

Komabaya About this soundKomabaya  na nufin abu ya samu wani cikas ko tangarda ko nakasu.[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Naira ta fara samun komabaya
  • Tattalin arzikin Nigeria na samun komabaya

Manazarta[gyarawa]