Mutane

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Mutane ko al'umma, da turanci (people). wata halittar Allah ce da ya busa musu rai suke rayuwa a cikin duniya.

Misali[gyarawa]

  • Mutane sun taru a wajen
  • Yana can wajen wasu mutane

Manazarta[gyarawa]