Ragi

Daga Wiktionary

Ragi sauki ko rangwame akan farashi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Masu saida shinkafa yanzu basayin ragi ko kadan

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,16