Samame

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

  1. Aike da Alƙali yake yi ga wanda kotu take da buƙatarsa.
  2. kai hari a gida ko garin mutane.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: incursion.