Tagumi

Daga Wiktionary

Tagumi wani yanayi ne da ake yi Musamman in ana cikin damuwa,inda ake Amfani da hannu ko hannaye biyu a tokare haɓar baki ko kumatu.[1][2]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.97. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107