Tsama

Daga Wiktionary

Tsama About this soundTsama  na nufin gaba dake tsakanin mutane.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Har yanzu akwai tsama tsakanin Lado da Audu

Manazarta[gyarawa]

Tsama abinda da ake nufi shine ciro wani abu daga wani wuri

Misali[gyarawa]

  • Na tsama a ciki naci