Tsari

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Tsari About this soundTsari  da Turanci (plan), abune wanda mutane suke shiryawa kansu zasuyi. [1]

Misalai[gyarawa]

  • A tsarina akwai sayan mota
  • Inada tsare tsare dayawa yau

Manazarta[gyarawa]

Tsari wata halittace wadda take rayuwa a gefen ruwa tana dauke da dogon bindi