Jump to content

hannu

Daga Wiktionary

HannuAbout this soundHannu  Wani Sashin jikine ajikin mutun da kuma ya fara daga kafaɗ zuwa yatsu da tafuka.

Misalai

[gyarawa]
  • Sarki ya rubuta wasiƙa da hannun shi.
  • Ya mare ni da tafun hannu.
  • Bala ya dauƙi kaya da hannu

Karin magana

[gyarawa]
  • Hannu ɗaya ba shi ɗaukar ɗaki.
  • Hannun wani ba ya ɗebar wa wani miya.
  • Kome tsawon hannun mutum ba ya cuɗa bayansa.
  • Hannu da yawa, maganin kazamar miya.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English:hand