hauragiya

Daga Wiktionary

Hauragiya tana nufin abinda babu nutsuwa a tattare da shi wanda shirme yafi yawa a cikinsa.