Ƴan amshi
Appearance
(an turo daga 'Yan amshi)
Ƴan amshi yaran da ake yi wa Uban waka karbi. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). [1]
Misalai
[gyarawa]- Wannan mawaƙin yamori ƴan amshi
Wannan wakar batada amshi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.