Wiktionary:Ƙofan al'umma

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Wannan shafi ne na tattaunawa akan al'amuran da suka shafi Ƙamus na Hausa.

Admistrators work[gyarawa]

Good day, The purpose of this letter is to file a formal complaint against our superior members who works as an Administrators. As there have now been several Articles which deserves to delete completely on wiki, and other things that we have been unable to do that, I feel it's appropriate to take this into consideration and addressing my concerns. Thank you.M I Idrees (tattaunawa) 06:10, 11 Oktoba 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Aikin shuwagabanni(admin)[gyarawa]

Barka da yau, Dalilin da yasa na rubuta wannan wasiƙa shine inason in miƙa korafina game da manyan mambobin wanɗanda suke aiki a matsayin manyan shugabannin (admins). Domin kuwa munada maƙaloli masu tarin yawa wadanda suka cancanci agogesu kwata-kwata akan wiki, da sauran wasu ayyukan amma basuyiba ko sunkasayi, ina fatan zaku Duba wannan buƙatar tawa sannan a kawo karshen ta. Nagode.M I Idrees (tattaunawa) 12:13, 11 Oktoba 2022 (UTC)Reply[Mai da]