User:M I Idrees

Daga Wiktionary

Sunana Muhammad ikirima idris mutumin jahar Katsina.

Harsunan edita
en-4 This user has near native speaker knowledge of English.
ha-5 Wannan edita ya karanci Hausa sosai.
ar-4 هذا المستخدم لديه معرفة تقترب من مستوى اللغة الأم بالعربية.
Editoci da yarensu

An haifeni a cikin ƙaramar hukumar funtua wacce take cikin jahar Katsina, sannan bayan wani lokaci muka dawo jahar Kaduna. nayi karatun firamare da sakandare a garin Kaduna. Sannan nakoma jahata ta Katsina domin cigaba da karatun gaba da sakandare a makarantar tunawa da marigayi janar Hassan Usman Katsina a kwalejin Administration. Gabanin haka nakasance mutum meson karance-karance domin tanan ake bunƙasa ilimi, wannan yasa nabada lokacina mai yawa domin rubuce-rubuce a wannan manhajar ta Wikipedia don amfanar da al'ummar duniya ɗan Abinda nike dashi.

Domin tuntuba:

Harsunan edita
Editoci da yarensu