Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 09:52, 14 Yuni 2024 M I Idrees hira gudummuwa moved page Dan-daudu to Dandaudu
- 14:43, 2 Yuni 2024 M I Idrees hira gudummuwa moved page Baje-koli to Bajekoli (Kalmar bajekoli kalmomine biyu masu bayarda ma'ana daya, domin tana cikin HARDADDUN karmomi ==misali== "juyin" "Mulki" kaga Kalmomin suna nufin abu dayane amma Amma idan aka rabasu suna bada abu daban-daban, to don haka a irin wannan ba'a bukatar Karan dori.)
- 14:08, 2 Yuni 2024 M I Idrees hira gudummuwa created page Zalaidu (Created page with "===Hausa=== '''zalaidu''' wani tsuntsune daga cikin nau'in kana tsuntsaye, yanada farin yizga da dogon bindi.")
- 12:52, 17 Nuwamba 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Indai (Created page with "==Hausa== ==Bayani== '''indai''' kalmace ta sharaɗi wacce take bayani kan faruwar wani aiki, indai dole akwai wani sharaɗi kafin wani aiki zai gudana. ===Kalmomi masu alaƙa=== Inhar ==Misali== *Zanje indai yazo *Zezo indai yasani ==Fassara== *Turanci:if/ as if *Larabci:ادلي")
- 16:27, 18 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Azarbabi to Azarɓaɓi
- 16:26, 18 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page ganye to Ganye over redirect
- 16:26, 18 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa deleted redirect Ganye by overwriting (Deleted to make way for move from "ganye")
- 16:24, 18 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Sabani to Saɓani
- 07:31, 7 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Flas to Fulas
- 20:07, 3 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tattaunawa:Riskakke (Ƙarin bayani: new section) Tag: New topic
- 19:57, 3 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Ƙayatarwa (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''ƙayatarwa''' shine abu ya bada shawara ko ban ƙayi. ==Misali== *Motar akwai ƙayatarwa")
- 19:44, 3 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Yanuku to Ƴanuku
- 19:39, 3 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page kudu (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''kudu''' ko '''kudanci''' shine ɓangaren da yake fuskantar Arewa ==Misali== *Ni ɗan kudu ne *Zanje kudancin Sudan")
- 19:04, 3 Agusta 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Kaskantacce to Ƙasƙantacce
- 16:27, 30 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page hammata to Hammata
- 16:25, 30 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page fita to Fita
- 19:28, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tafahiya (Created page with "==Hausa== ==Suna== '''tafahiya''' itace bishiyar da ake amfani da ita wurin yin/haɗaBaka.")
- 19:18, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Kwari (Created page with "==Hausa== ==Suna== '''kwari''' shine matarin kibau wanda ake harbi dasu. ==Misali== *Baban yasiya tinjimi jiya da baka *Kwari da baka")
- 19:16, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tinjimi (Created page with "==Hausa== ==Suna== '''tinjimi''' shine babban Kwari wanda ake saka Baka ɗari zuwa sama. ==Misali== *Baban yasiya tinjimi jiya *Tinjimin ya faɗi")
- 19:07, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page jeji to Jeji
- 19:06, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Mafarauta (Created page with "==Hausa== ==Suna== '''mafarauci''' sune gungun mutane masu shiga Jeji da nufin neman dabbobin jeji. ==Misali== *Masarautar sunyima jejin tarnaƙi '''fassara''' *Larabci= صيادون *Turanci=hunters Category: suna")
- 19:00, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Rukuni:Tsafi (Created page with "Tsafi")
- 19:00, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Surkulle (Created page with "==Hausa== ==Aikitau== '''surkulle''' nanufin abubuwan da Bako yake a lokacin yin tsafi. ==Misali== *ya kewaye jejin da surkulle '''fassara''' *Larabci= السحر *Turanci= magic Category: Tsafi")
- 18:51, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page jeji (Created page with "==Hausa== ==Aikatawa== '''jeji''' shine wurin da dabbobi sukafi Rayuwa. ==Misali== *Nayima jejin tarnaƙi *Tarnaƙin ya kewaye jejin '''fassara''' *Larabci= غابة *Turanci= wilderness/bush")
- 18:38, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tarnaƙi (Created page with "==Hausa== ==Aikatawa== '''tarnaƙi''' shine Surkullen da Mafarauta ko Maharba sukeyi ma jeje domin dakatar da dabbobin cikin sa karsuyi gudu ko boye. ==Misali== *Nayima jejin tarnaƙi *Tarnaƙin ya ƙare")
- 18:29, 18 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page hauka to Hauka
- 07:30, 14 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Maƙogwaro (Created page with "==hausa== ==bayani== '''maƙogwaro''' shine Maƙoshi hanyar da Abinci/sha kebi domin zuwa hanji. ==Misali== *maƙogwaro na zafi")
- 07:28, 14 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Maƙoshi (Created page with "==hausa== ==bayani== '''maƙoshi''' shine Maƙogwaro hanyar da Abinci/sha kebi domin zuwa hanji. ==Misali== *Maƙoshina na zafi")
- 07:18, 14 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Jikakke to Jikaƙƙe
- 07:17, 14 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Tajiri to Attajiri
- 07:03, 14 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page jijjifi to jijjiɓi
- 06:59, 14 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Shagiri (Created page with "==hausa== ==bayani== '''shagiri''' sunane na hausa Wanda bahaushe yake amfani dashi gurin Kiran mutumin da baida Gemu. ==Misali== *Ado shagirine wallahi")
- 06:55, 14 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Asalatu to Assalatu
- 10:43, 8 Yuli 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page laushi (Created page with "==Hausa== ==Bayani== '''laushi'''ko'''taushi''' kamace dake nufin sauki gurin latsawa.")
- 17:18, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tamɓele (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''Tambele''' shine mutum ya riƙa aikata wani abu mara amfani wanda yana iya jawo masa zubar da ƙima. ==Misali== *Tasha giya tana tambele")
- 17:14, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Bulayi (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''bulayi''' bulayi ko galantoyi yana nufin yawon banza mara dalili. ==Misali== *Tatafi bulayi a gari.")
- 17:10, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Qulafuci to Ƙulafuci
- 17:10, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Qulafuci (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''qulafuci''' nanufin Ƙwallafa/saka rai ko tsananin son Wani Abu. ==Misali== *Yarinyar tacika ƙulafuci")
- 17:05, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Guzuri (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''guzuri''' shine mutum ya ɗauka/ɗiba abinda zai buƙata wani lokaci na kayan abinci ko abincin domin ci idan ya yada zango. ==Misali== *Guzurin ya ƙare")
- 17:01, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tsuwwa (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''tsuwwa''' shine kuka ko ƙarar waɗansu dabbobi kamar ɓera ko maciji. ==Misali== *Naji tsuwwan kusu yanzu")
- 16:58, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Dirshan (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''Dirshan''' shine mutum ya zauna tsawon lokaci aguri bai tashi ba, musamman domin jira. ==Misali== *Jiya nazauna kofar dakin ka dirsha baka dawoba")
- 16:56, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Baubawa (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''baubawa''' shine mutumin da Baya da addini ko mutum wanda yake da wuyar sha'ani. ==Misali== *Wannan baubawan nini nufi")
- 16:51, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Annakiya (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''annakiya''' tana nufin farar Dauda wacce take baibaye fuka musamman gamasu aiki arana ==Misali== *Fuskar ma'aikatan duk tayi annakiya")
- 16:42, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tazubar (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''tazubar''' shine yawon bariki ko dandi, inda mace zata bar gida da nufin zuwa bariki. ==Misali== *Tatafi yawon Tazubar ai")
- 16:36, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Dandi (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''dandi''' wasu ƙauyuka ne wanda ke kudu maso-yammacin kano, ha akan kira yawon Tazubar da dandi. ==Misali== *Larau tacika yawon dandi *Gidan Sarkin Noma dandi ake.")
- 16:22, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Tafarki (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''tafarki''' tana nufin hanya Kamar Turba ==Misali== *Wannan shine tafarkin da ya dace")
- 16:20, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Turba (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''turba''' itace dukkan hanyar da za'a iya bi. ==Kalmomi masu alaƙa== *Gwadabe *Karauka *Titi *Tafarki *Labi *Hanya ==Misali== *Wannan ba turbar gaskiya nace ==Fassara== *Turanci: path, way, road *Larabci: صراط، سبيل، شارع")
- 15:52, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page sulalewa (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''silalewa''' shine rabuwa da wani abu cikin wayo da dabara ko hikima. ==Misali== *Yaran sunata sulalewa ɗaya bayan ɗaya")
- 15:47, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page kuɓucewa (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''kuɓucewa''' nanufin fita ko kwace wa daga wani abu ko hannun wani ==Misali== *Baya yarda a kuɓuce a hannun shi")
- 15:44, 19 Maris 2023 M I Idrees hira gudummuwa created page Zillewa (Created page with "==Hausa== ==bayani== '''zillewa''' kalmace wadda take nufin kuɓucewa ko sulalewa ==Misali== *Ado ya zillewa mama")