Jump to content

Ƙulafuci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

ƙulafuci na nufin Ƙwallafa/saka rai ko tsananin son Wani Abu.

Misali

[gyarawa]
  • Yarinyar tacika ƙulafuci