Jump to content

Tamɓele

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Tambele shine mutum ya riƙa aikata wani abu mara amfani wanda yana iya jawo masa zubar da ƙima.

Misali

[gyarawa]
  • Tasha giya tana tambele.