Jump to content

Baka

Daga Wiktionary
Baka tare da mashi

Baka About this soundBaka  Wani abune da ake amfani da shi wajen harba kibiya, ana kuma samar dashi daga lanƙwashashshen itace.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mafarauci yayi harbi da kwari da baka.
  • Bala ya sassaƙa baka gada itace.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,19