Laushi ko taushi kalmace dake nufin sauki gurin latsawa. Ko kuma abinda aka niƙa ko wani abu mai gari.