Titi
hausa[gyarawa]
Bayani[gyarawa]
Titi hanyane da'aka ƙirƙira domin ababen hawa kamar mota mashin da kuma keke. [1][2]
MISALI[gyarawa]
- titinnan dogo ne sosai wallahi
- Yaro ya tsallaka titin
fassara
- Turanci: street/ alley
- Larabci: شارع
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.127. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,127