Hanya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Hanya Tilo:Hanyoyi,jam'i:hanya wani wuri ne da ake amfani da ita dan wuce wa.
misali
[gyarawa]- Munbi ta hanyar kaduna munje kano.
- Hanyar da muka bi bata da kyau.
karin magana
[gyarawa]- kowa ya hau hanya zai wuce.
fassarori
[gyarawa]- turanci:road
- larabci:
Manazarta
[gyarawa][1]A
- ↑ Al kamusu: Hausa Dictionary,Koyon turanci ko larabci,cikin wata biyu,wallafawar: Muhammad Sani Alliyu,ISBN:97-978-56285-9-3