Jump to content

Dirshan

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Dirshan shine mutum ya zauna tsawon lokaci aguri bai tashi ba, musamman domin jira.

Misali

[gyarawa]
  • Jiya nazauna kofar dakin ka dirsha baka dawoba