Inhar

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

inhar kalmace ta sharaɗi wacce indai dole akwai wani sharaɗi kafin wani aiki zai gudana.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Inda

Misali[gyarawa]

  • Nan naganshi inhar yazo
  • Zezo nan ai inhar yasani

Fassara[gyarawa]

  • Larabci:ان كان