Inda

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

inda kalmace wacce take bada bayani akan guri.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

In Inhar

Misali[gyarawa]

  • A inada suke so
  • Zan je inda yace

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: whereas
  • Larabci: عند