Jump to content

Gemu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Gemu About this soundfuruci  Wani gashin fuska ne dake fita a haɓan maza.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gemu sai mazaje.
  • Gemun tsohon yayi furfura.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Ayi Magana gemu da gemu
  • Idan gemun dan'uwan ka ya kama da wuta kayi kokari ka shafawa naka ruwa.

Manazarta

[gyarawa]

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: beard

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,14