Jump to content

Tazubar

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

tazubar shine yawon bariki ko dandi, inda mace zata bar gida da nufin zuwa bariki.

Misali

[gyarawa]
  • Tatafi yawon Tazubar ai