Jump to content

Assalatu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Assalatu About this soundFuruci  kalma ce a larabci, wacce hausawa suke amfani da ita gurin bayyana lokacin sallah asubahi ko kuma isahara da wayewar gari.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Aliyu yazo tun da assalatu.
  • Naji ladan Yana Kiran assalatu.

Manazarta

[gyarawa]