Sallah
Jump to navigation
Jump to search
Hausa[gyarawa]

Sallah nau'i ne na ibada da mabiya addinin mussulunci ke luzumtar ta sau biyar a rana.[1] A wasu lokutan kuma sallah na nufin ranar shagullan bikin sallah watau karshen azumi sallah karama da bayan Arfat babban sallah.[2]